Tehran (IQNA) Hukumomin Masallacin Harami da Masallacin Nabi sun sanar da kafa darussan haddar kur’ani da darussan addinin Musulunci ga sauran al’umma da kuma yiwuwar shiga wadannan darussa ta hanyar yanar gizo ta dandalin “Minarat al-Haramain”.
Lambar Labari: 3487981 Ranar Watsawa : 2022/10/09